Abubakar Yusuf Gusau
- Help & FAQ
- Manual (to create a wiki)
- Community portal
- Editing help
- Language support
- <translate> Sandbox</translate>
Welcome to Wikimedia Incubator!
At the right there are some important links, and here are some tips and info:
- If you haven't created a user page yet, please create one with for example Babel templates on it.
- You can select your interface language in your preferences.
- If you make articles, templates or categories, don't forget to add a prefix!
- If your knowledge of English is good, you can help with translating pages to other languages you know, so more people can understand them!
- If you want to translate the interface, please go to Translatewiki.net and follow their instructions.
If you have any questions, feel free to ask them on Incubator:Community Portal.
Game da fassara a Hausa Wikiquote
editAslm, naga ayyukan ka a shafukan Hausa Wikiquote kuma ina jinjina maka kuma ka cigaba da jajircewa. Amma akwai wasu 'yan kura-kurai kadan. Baka banbance namiji da mace a fassarar ka. Misali, "mawaki ne, Ba'amurke kuma mawaƙiya, mawaƙiyar magana" - a haka baza'a a iya gane cewa wanda ake rubutu da shi namiji bane ko mace, saboda Ba'amurke na nufin dan kasar Amurka namiji a yayin da mawakiya ke nufin mai waka mace.
Saboda haka ka rika lura sosai musamman wajen bayyana jinsin wanda ake magana a shafi. Nagode Uncle Bash007 (talk) 23:19, 20 April 2024 (UTC)
Redlinks
editAslm da fatan ka tashi lafiya. Ina ganin ayyukan ka suna matukar kyau sai dai na ga kana kirkirar mahada (links) daga Wikipedia da yawa kuma kana barin red links sosai wanda yake sanyawa shafi yayi wani iri. Ina so in sanar da kai cewa babu bukatar kirkirar links da yawa wanda har ma kusan gabaki daya shafukan ka links ne.
A barnstar for you!
editThe Tireless Contributor Barnstar | |
Ina so in baka wannan lamba ta yabo don jajurcewa da nuna kwazo wajen gyara shafukan Hausa Wikiquote (Incubator).
Da fatan zaka cigaba da bada gudummawarka ga wannan shafin. Uncle Bash007 (talk) 05:13, 8 May 2024 (UTC) |