Zubar da ciki shine kawo karshen ciki ta hanyar cirewa ko lalata kwayan haihuwar (embryo) kafin ya kai ga mahaifa.
Zantuka
editA
edit- Haramta zubar da ciki ga mace, a yayin da kuma take so, yana tattare da tilasta haihuwa: wani nau’i na fyade daga gwamnati.
- Edward Abbey, One Life at a Time, Please (1988).
- Muna ƙoƙarin yin amfani da likita saboda kwarewarsa na aiki, bamu la’akari da samun mu’amala fuska da fuska tare da mara lafiya. Mu kan fara ganin mara lafiya ne a kan teburin tiyata kuma bamu sake ganin ta. Karin mu’amala kawai ba zai isa ba.
- Edward Allred, abortion doctor, quoted in The San Diego Union, October 12, 1980. Also quoted in Anthony Perry. Doctor's Abortion Business Is Lucrative ALL About Issues, December 1980, pages 10, 14, and 15.
- Kowanne mai rai yana da hakkin a martaba rayuwar sa. Dole ne doka ta kare Haƙƙin nan, da kuma gama gari, tun daga lokacin farawa. Babu wanda za’a wandarar da rayuwarsa.
- Edward Allred, abortion doctor, quoted in The San Diego Union, October 12, 1980. Also quoted in Anthony Perry. Doctor's Abortion Business Is Lucrative ALL About Issues, December 1980, pages 10, 14, and 15.
- Layin da ke tsakanin zubar da ciki na doka da na rashin doka za a iya masa alama me ta hanyar fuskantar abun mamaki da kuma rayuwa.
- Aristotle, Politics, bk. 7, ch. 6 at 294 (T.A. Sinclair trans. 1962) (c. 325 BC).