Edward Abbey, (29 ga watan Janairu,shekara ta 1927 zuwa 14 ga watan Maris, shekara ta 1989), ya kuma kasance marubucin dan ƙasar Amurka wanda yayi fice wajen neman haƙƙin muhalli.
Zantuka
edit- Samaniya gida ce. Utopia na nan. Nirvana yanzu ne.
- Abbey's Road (shekarar 1979).
- Bindigu basu kashe mutane; mutane ne ke kashe mutane. Hakika mutane masu bindiga ke kashe mutane da yawa. Amma hakan shine zahiri. Yana da wuya. Amma hakan shine daidai.
- Abbey's Road in In Defense of the Redneck (shekarar 1979), p. 168.