Wq/ha/Yarinya

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Yarinya


Yarinya mutum ce mai kananun shekaru, sukan kasance yara ko kuma budurwa. Idan yarinya ta mallaki hankalinta ana kiranta da Mace. Har wayau, ana amfani da kalmar yarinya a wasu wuraren, wanda suka hada da mace budurwa, sannan a wasu lokutan ana amfani da su wajen nuna ‘diya mace ko budurwar mutum.

’Yara mata sune jigidar gaskiya; dole ne su tabbatar da an kare ta, cewa rashin gaskiya yana haifar da rayuwar rashin gaskiya, duniya tana more ginshikanta ne ~ w:Jean Giraudoux
Mace ya zamana ta zama abu biyu: mai aji kuma ta musamman. ~ w:Coco Chanel
Da fari kuma mafi muhimmanci, mafi yawan maza da dumbin mata suna tunanin dayan jinsin ne a mafiya yawan lokaci. Idan baka yarda da hakan ba, to mafarki kake. Abu magi muhammanci kawai ga yara maza baligai a cikin aji da yafi kasancewar mata a cikin ajin shine ko dai akwai zafi ko babu. ~ George Gilder
"Knitting for our soldiers" - Kambala School, Sydney, NSW, between 1914-1918
Dariyar mata shine, kuma har abada zai kasance, abu mafi faranta rai a duniya. ~ w:Thomas De Quincey
Yarinya na tuka skateboard
A lokacin rani, yara mata suna zuwa sannan matan rani suna tafiya. Wasu suna da muhimmanci rayuwa wasu kuma ko oho. ~ Rich Cronin
Szépség
Abar kaunta, zuciyar mace shine kyawun ta da jan hankalinta ~ Ovid
Caddebostan 1260111 Nevit

Zantuka

edit
 
Yara mata suna da rudani ba zaka taba sanin abunda suke so ba. Sukan ce a’a a lokacin da suke nufin eh, kuma su zaburar da maza kawai don nishadin hakan. ~ Louisa May Alcott


  • Yara mata suna da rudani ba zaka taba sanin abunda suke so ba. Sukan ce a’a a lokacin da suke nufin eh, kuma su zaburar da maza kawai don nishadin hakan.
  • Yawancin yara matan da suke da natsuwa suna da natsuwa ne saboda karancin damar zama akasin hakan.
  • Dab da yin aure, mace tana son ta rika haduwa da soyayya daga lokaci zuwa lokaci. Wani abu ne na tunani a kai, kuma yana bata daukaka a cikin sa’anninta.