Wq/ha/Louisa May Alcott

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Louisa May Alcott

Louisa May Alcott (29 Nuwamba 1832 – 6 March 1888), ta kasance marubuciyar littafin novel 'yar Amurka wacce tayi fice da littafin ta na musamman Little Women (1868).

Ba na tsoron guguwa, saboda ina koyon yadda ake tuka jirgin ruwa.

Zantuka edit

  • Ana kiran mata da suna sarauniyoyi na tsawon lokaci, amma masarautar da aka basu bata kai darajar mulka ba.
  • Yarinyar tana da fasaha, tana son waka, kuma tana bukatan taimako. Ba na iya bata kudi amma ina iya koyar da ita; kuma hakan nayi kuma ta zamo daya daga cikin dalibai na na amana. Mu taimaki juna, yana daya daga cikin addinin 'yan-uwantakar mu, Fan.
    • An Old-Fashioned Girl (1870), Ch. 13 : The Sunny Side; this has often been quoted as "Helping one another, is part of the religion of our sisterhood."