Bola Tinubu (an haifeshi a ranar 29 ga watan March 1952), ya kasance tsohon akanta kuma dan siyasa wanda ya rike matsayin gwamnan Jihar Legas kuma tsohon senata da ya wakiltci Legas ta Yamma a Jimhuriya ta uku. Bola Tinubu takarar matsayin shugaban kasan Najeriya a zaben shekara ta 2023.

AzanciEdit
- Waɗannan suka rufe dukiyoyinku da gidajen mai kwanan nan zasu buɗe su. Duk ɓeran da ya da ya ci gubar ɓera zai kashe kansa ne shi kadai.. kuma zanyi maganinsu.
- Magana kan canjin kudi da wahalar man fetur, 2023