Adeola Fayehun ya kasance shahararren me sharhi ne ɗan Jarida kuma ɗan Najeriya ya bada shahara a kafofin sada zumunta,ya kasance yana bada gudummawar sa sosai game da harkokin yau da kullum na siyasa, al'adu, zamantakewa,na ƙasar Bayan haka fayehun yayi fice wajen bayyana matsalolin da suka shafi al'ummar Najeriya tare da yin amfani da fara'a a wajen isar da sakon sa.
Zantuka
editƙoƙarin koyon duk abin da zaku iya koya, yi amfani da duk kayan aikin da kuke dasu, kuma ku koyi yadda ake amfani da su. Gano abin da injiniyoyi ke yi. Gano abin da furodusoshi suke yi kuma ku koya, ku koyi sana'ar ku.