thumb|Aisha Buhari Aisha Halilu Buhari' (an haife ta 17 Fabrairu 1971) itace First Lady of Nigeria kuma uwargidan yanzu Shugaba Muhammadu Buhari, wanda ya dare karagar mulki a ranar 29 ga watan Mayun 2015 bayan ya doke shugaban kasa mai ci a lokacin Goodluck Jonathan. Aisha Buhari ta kasance cosmetologist kuma likitan kwalliya.
[[==Zantuka==
- "Shugaban kasa bai san mutum 45 cikin 50 ba, misali, na mutanen da ya nada kuma ni ma ban san su ba, duk da kasancewar sa matarsa ta shekara 27".
- [1] Aisha Buhari ta yi magana akan mijinta Muhammedu Buhari ya nada dan takarar da ba a tantance ba ya jagoranci yankunan. gwamnatinsa
- "Dole ne mu faɗi gaskiya".
- [2] A'isha Buhari furucin da take yawan furtawa ba tare da tsoro ba a burinta na ceto Najeriya.
==Abubuwa
- "Shugaban kasa bai san mutum 45 cikin 50 ba, misali, na mutanen da ya nada kuma ni ma ban san su ba, duk da kasancewar sa matarsa ta shekara 27".
- [3] Aisha Buhari ta yi magana akan mijinta Muhammedu Buhari ya nada dan takarar da ba a tantance ba ya jagoranci yankunan. gwamnatinsa
- "Dole ne mu faɗi gaskiya".
- [4] A'isha Buhari furucin da take yawan furtawa ba tare da tsoro ba a burinta na ceto Najeriya.
]]