Saifullahi gambo
Joined 14 April 2024
suwanene sahabbai.
Sahabbaidai jam'ine nasahabi kuma kalmace talarabci, ma'anarta kuwashine dikkanin mutuminda yahadu da Annabi (s a w) yakumayi imanidashi kuma yamutu akan imani.
Wannan dan takai tacen bayani kenan akan ma'anar sahabi kokuma sahabbai.