Zoya Akhtar (an haife ta 14 Oktoba 1972), ta kasance darekta ‘yar Indiya kuma marubuciyar wasanni.
Zantuka
editIntabiyu tare da abokiyar fim
edit- Suma mata basu tsira daga tsarin patriarchy (tsarin iyali karkashin namiji) ba, kuma daga nan aka samo su. Sannan kuma suna zuwa da wannan tsarin na ‘shin na yi daidai’ ‘shin na yi kuskure’.
- Inaga abu mafi muhimmanci a lokacin da kake jagorancin shiri shine hangen nesan ka game da labarin. Menene zaka dauka a ciki? Me kake fadi? Kuma me hakan yake nufi?
Inatbiyu a Bikin Fina-finai na MAMI (Mumbai Academy of Moving Image)
edit- A’a idan ina cikin irin wannan fushin, to dole ne mutumin da nike fushi da shi ya bar wajen. (Amsa game da tambaya: shin kin taba yin fushi da wani a yayin daukan shirin?)