Zlatan Ibrahimović (an haife shi October 3, 1981, a garin Malmö, Skåne län, Sweden), shahararren dan wasan kwallon kafa ne na kasar Sweden.
Zantuka edit
- Ina tabbatar muku da cewa, kawai sun zo ne. Ba abunda na tsara bane.
- Swedish tabloid Expressen, May 2002.
- Abunda Carew ke yi da kwallon kafa, ni zan iya yi da lemu.
- Martani dangane da sukan dan wasan kwallon kafa na Norway John Carew takan cewa takun kwallon kafa na Zatan basu da ma'ana
- Norwegian tabloid VG, April 2002.