Wq/ha/Wendy Brown

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Wendy Brown

Wendy L. Brown (an haife ta 28 Nuwamban 1955), farfesan kimiyyar siyasa ce ‘yar Amurka, a Jami’ar California, Berkeley.

Wendy Brown (2016)

Zantuka

edit
  • Tsarin siyasa na Neoliberalism wani tsarin shugabanci ne da yake ganin dimukradiyya a matsayin cikas, a mafi kyawun mahanga, ko kuma wani tsari da ba’a yadda da shi a cikin tsarin kasuwanci, ko mafi munin hakan…