Wq/ha/Vilma Espín

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Vilma Espín

Vilma Lucila Espín Guillois (7 Afurelu 1930 – 18 June 2007), mai fafutukar juyin juya hali ce ‘yar kasar Cuba, bafeminiya, kuma injiniyar sinadarai. Ta taimaka wajen assasawa da shirya gangami na 26th ga watan Yuli a matsayin ‘yar leken asiri.

Vilma Espín (circa 1958)

Zantuka edit

Report to Congress (November 1974) edit

An fassara daga littafin Sifaniya, Women and the Cuban Revolution: Speeches and Documents by Fidel Castro, Vilma Espin, and Others Elizabeth Stone ta gyara.

  • A lokacin da juyin juya hali ya samu karfin iko akwai dubunnan karuwai, daruruwa da dubunnan jahilai, ma’ikatan gidaje guda 70,000, caca babbar sana’a ce, ana bunkasa rashin kirki da rashawa sosai, kuma ana tauye ea mutane mafi asalin hakkokin su: samun ilimi, kiwon lafiya, asibitoci, murna. Duka wadannan an adana wa masu hanu-da-shuni kadai.