Unity Dow (née Diswai, an haife ta 23 April 1959), lauya ce 'yar kasar Motswana, zababbiyar memba ta majalisa kuma marubuciya.
Zantuka
edit- Ya sa na fara tunani akan abun ta fuska babba. Ta ya zaka iya adana harkokin al'ada, wanda mutane ke cewa abune mai kyau, ba tare da an iyakance ka ba.
- "Unity Dow: Lawyer, Judge, Human-Rights Activist, and Now Columbia Law School Professor (29 October 2009) Retrieved 8 November 2021