Wq/ha/Turai

< Wq | ha
Wq > ha > Turai

Turai ko kuma Yurof (Europe), nahiya ce da ta kunshi yammacin sashin Eurasia. Yurof ta hada iyaka da Tekun Arktik daga arewa, Tekun Atlanta daga yamma, da kuma Tekun Mediterraniya daga kudu,

Zantuka.

edit
  • Duk wanda yayi magana akan Turai ya ui kuskure: ita batun labarin kasa ce.
  • Kasar Amurka zata cigaba da kasancewa kasa mafi karfi a duniya, China tana zama masharuriyar kasar kasuwanci, Turai kuwa suna ta musulunta.