Wq/ha/Travis Scott

< Wq | ha
Wq > ha > Travis Scott

Jacques Bermon Webster II (an haife shi 1991-4-30), mawakin raf ne dan Amurka, marubucin waka kuma mai shirya wakoki. A cikin sana’arsa ta waka, Scott ya zamo shahararre a duk fadin duniya.

Travis Scott

Zantuka

edit

Duka daga wakokin Travis Scott.

  • Idan zan samu abokiyar zamana ta dawo hakan zai yi kyau
    Zai harbe wannnan ba tare da wani tunanin me zai biyo baya ba
    Ya kasance mafi cudanya da rayuwam kauranci
    Itace kawai hanyar rayuwa a wannan bangaren