Wq/ha/Tracy Chevalier

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Tracy Chevalier


Tracy Rose Chevalier (Oktoba 19, 1962), ta kasance masaniyar littattafan tarihi ce ‘yar Amurka da Burtaniya, kuma dan kungiyar Royal Society of Literature.

Tracy Chevalier (2007)

Zantuka

edit
  • Tattaunawar sasanci na da hadarin gaske. Gaskiyanka kusan ba zai yiwu ba, sannan zaka kare kamar tsohon yayi. Abubda nike yi sai in warware labarin ta baya, a hakan zan sa labarin ya zamo mara lokaci.