Wq/ha/Tomilayo Adekanye

< Wq | ha
Wq > ha > Tomilayo Adekanye

Tomilayo Adekanye (Satumba 2, 1942) farfesa ne a fannin tattalin arzikin noma a Najeriya. Ita ce Farfesa mace ta farko a duk wani fannin da ya shafi noma a Najeriya, kuma ta farko a fannin tattalin arzikin noma a Afirka.

Zantuka

edit
  • Wani kididdigar, zamantakewa da tattalin arzikin matan da aka yi nazari ya nuna cewa, aikin da suka fi muhimmanci shi ne kula da yara, sai kuma kula da gida da kasuwanci.
  • La’akari da tattalin arziki shine babban abin da ke tabbatar da yadda mata suka shiga harkar noma sabanin sarrafawa da kasuwanci.