Thomas Paine (Febreru 9, 1737 [O.S. Junairu 29, 1736] – 8 June 1809), ya kasance marubuci dan Burtaniya da Amurka, marubucin labari, kuma dan siyasa wanda yayi tarihi sosai akan ra’ayoyi da tunanin da suka janyo Zartarwar ‘yancin kai da juyin juya halin Amurka.
Maganganu edit
1970s edit
- Maganar fasaha kan bugi kunnuwa, amma yaren talauci kan bugi zuciya; na farko na iya faranta kamar waka, amma na biyun kanyi kararrawa kamar sanarwar mutuwa.
- Case of the Excise Officers, (1772)
- Duk wanda bai so ya batawa wani, ba zai taba gaskiya ba.
- The Forester's Letters, Letter III—'To Cato', Pennsylvania Journal (24 April 1776)