Terry Gross (an haife ta February 14, 1951), itace mai daukar nauyi kuma babbar furodusa na shirin Fresh Air, wani shirin intabiyu na gidan rediyo wanda WHYY-FM ke shiryawa a Philadelphia.
Zantuka
edit- Kawai ina tunanin cewa ta kware sosai. Tana da wadannan kayatattun amsoshi wanda wadannan shahararrun mutane basu fadawa kowa ba, wanda ke bukatar mummunan tsari amma kuma da tsananin tausayi. Wannan abune mai rudani na musamman.