Wq/ha/Teresa de Lauretis

< Wq | ha
Wq > ha > Teresa de Lauretis

Teresa de Lauretis (an haife ta 1938) mai suka da duban fina-finai ce ‘yar Italiya.

Teresa de Lauretis

Zantuka

edit
  • Dole ne jarumin (na labarin fim) ya zama namiji ba tare da la’akari da jinsi na rubutun-hoton ba, saboda matsalar, ba tare da mutuntaka ba, ya zamana sifar mace ce. Jarumin, shahararren mutumin, ana gina shi ne a matsayin mutum kuma namiji; shine dokar al’ada mai aiki, mai assasa bambanci, mai kirkirar bambance-bambance. Ita kuwa mace ba ta da ikon sauya wa, a yayin rayuwa ko mutuwa, ita (alama) ce ta sararin labari, labari ce, turjiya ce, matrix kuma matter”.
    • de Lauretis, Teresa (1984). "Desire in Narrative", Alice Doesn't, p.118-119. Indiana University Press. Template:Wq/ha/ISBN.