Tarana Burke (an haife ta Satumba 12, 1973), mai fafutuka ce ‘yar Amurka daga Bronx, New York, wacce ta fara Ƙungiyar Me Too.
Zantuka
edit- Aikinmu shine taimakon wanda suka tsira ta hanyar samar da kayayyaki na warkarwa da kuma aiki. Idan ta hanyar hakan an kama mai laifi da laifi dumumu game da ayyukansu - hakan zai kasance. Amma mu burinmu ba wai mu gurfanar da mutane bane, saboda durkusar da tsaruka da ke basu tsaro
- Akwai muhimmin iko a hukumomi. #Me Too ta hanyoyi da dama, game da hukuma ce. Akan sadaukar da naku hukumomin ne.
- Tarana Burke, quoted in Emma Brockes Template:Wq/ha/Cite web