Sylvia Rivera (July 2, 1951 – February 19, 2002) ta kasance mai fafutukar ‘yancin luwadi da sauran jinsi ‘yar Amurka, wacce kuma ta kasance sananniyar ma’aikaciyar al’umma ce a New York.
Zantuka
edit- A kowani lokaci suke bukatan ko wanne iri taimako, ko da yaushe ina nan don Ƙananan Shugabanni. Shine kawai darajar da suke bamu a matsayinmu na ‘yan-Adam. Suna girmama mu sosai.
- Intabiyu na 1998 (an hakayo daga cikin Through the Eyes of Rebel Women: The Young Lords 1969-1976 by Iris Morales)