Wq/ha/Susie Bright

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Susie Bright

Susannah "Susie" Bright (an haife ta March 25, 1958, Arlington, Virginia), marubuciya ce, mai magana, mai koyarwa, mai shirya shirye-shiryen rediyo akan dukkanin abubuwan da suka shafi jinsi.

Ra’ayin al’ummar mu akan rayuwa gabaki dayansu basu da inganci kuma sun dogara kan abubuwan dake faruwa, tunda sun dogara akan canji na tsarin canfe-canfe, addini, kiristancj da kuma bambancin jinsi wajen bayyana kawunan su.

Zantuka edit

  • Ra’ayin al’ummar mu akan rayuwa gabaki dayansu basu da inganci kuma sun dogara kan abubuwan dake faruwa, tunda sun dogara akan canji na tsarin canfe-canfe, addini, kiristancj da kuma bambancin jinsi wajen bayyana kawunan su.