Susan Brownell Anthony (15 Febreru 1820 – 13 March 1906)ta kasance jagorar hakkin 'yan kasar Amurka, tare da Elizabeth Cady Stanton suka jagorancin hakkin mata na zabe a Amurka.
Zantuka
edit- Maza da matan Arewa sun kasance masu rike bayi ne, wadanda ke Kudu kuma mamallakan bayi. Laifin yana rataye a Arewa daidai da yadda yake a Kudu.
- Jawabi akan rashin Kungiya ga masu Rike da Bayi (1857)