Stacey Yvonne Abrams /ˈeɪbrəmz/; an haife ta Disemba 9, 1973), ‘yar siyasa ce, lauya, mai fafutukar hakkin zabe, kuma marubuciya wacce ta yi aiki a Majalisar Wakilai ta kasar Georgia, daga shekara ta 2007 zuwa 2017. A matsayin mamba ta Jam’iyyar Dimukradiyya, Abrams ta kirkiri kungiyar siyasa mai suna Fair Fight Action, kungiyar shawo kan wulakanta masu zabe a shekara ta 2018.
Zantuka
edit- Sannan da zarar zabe ya zo karshe, mutanen da sukayi nasara - wanda basu da ra’ayi irin tamu - zasu rika aiki tukuru. Ya kamata mu yi aiki tukuru fiye da hakan.
- Interview tare da Democracy now (January 2019)