Wq/ha/Simone de Beauvoir

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Simone de Beauvoir

Simone Lucie Ernestine Marie Bertrand de Beauvoir (9 Junairun 1908 – 14 Afurelun 1986), marubuciya ce 'yar Faransa, masaniyar falsafar wanzuwar rayuwa.

Ina burin a ce rayuwar kowanne mutum ya zamanto tsarkakakke mai cikakken 'yanci.

Zantuka edit

  • Ina burin a ce rayuwar kowanne mutum ya zamanto tsarkakakke mai cikakken 'yanci.
    • The Blood of Others [Le sang des autres] (1946)