Shirley Jean Abbott Tomkievicz (an haifa ta Nuwamba 16, 1934), editar mujalla ce kuma marubuciya, wanda aka fi saninta da aikinta mai juz’i uku.
Zantuka
edit- Duk wata tatsuniya na iya zama tarihin gaskiya, amma kuma duk wata tarihin rayuwa tabbas tatsuniya ce.
- An hakayo daga Mickey Pearlman, Listen to Their Voices (1993), ch. 12
Womenfolks: Growing Up Down South (1984)
edit- A tsakanin iyalinmu, babu wani abu wai wanda bashi da amfani. Abokan wasa ma suna da amfani.
- p. 3
- Idan na taso a cikin saukakken fahimta cewa mata na da iko kuma suna da basira kamar maza, to watakila saboda na fito daga al’ummar da suka taba yarda da hakan ne.
- p. 45
- Mutane suna bayyana kuma ana marhaba da su a ko da yaushe. Su tsaya na kasa da sa’a daya raini ne, kuma ko da yaushe akwai abinci.