Sharon Chisom Ezeamaka jarumar fim ce ‘yar Najeriya kuma bafeminiya. Farawa daga yarintar ta, ta fito a cikin shirin telebijin mai suna Shuga, Kala & Jamal, da kuma Dorathy My Love. Bayan wasan kwaikwayo, ta kasance furodusa, ‘yar talla, kuma mai Shirye-shiryen telebijin.
Zantuka
edit- Abunda kawai zai iya iyakance ka shine kan ka a karshe.
- Abunda kawai ke da muhimmanci a karshe shine waye kai.