Severn Cullis-Suzuki (an haife ta Nuwamba 30, 1979, a Vancouver, British Columbia), mai fafutukar hakkin muhalli ce ‘yar Kanada, mai jawabi, mai daukan nauyin shirin telebijin kuma marubuciya.
Zantuka
edit- Na sani kawai cewa ni ‘ya ce ta gari, kuma na sani cewa muna tattare ciki nta a tare kuma muyi aiki a matsayin tsintsiya guda a wannan duniyar wajen cimma buri guda.
- Idan baka san yadda zaka gyara shi ba to ka taimaka kada ka lalata shi.
- Wannan tsohon tsari tattalin arziki ya zama tsohon yayi.