Wq/ha/Selahattin Demirtaş

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Selahattin Demirtaş

Selahattin Demirtaş an haife shi (born 10 April 1973) dan siyasar kasar Turkiya ne, memba na Majalisar Turkiya tun daga shekara ta 2007.

Gwagwarmayar mutane ta dimukradiyya ce kadai akan ‘yancin su zai ‘yantar da kasar Turkiya.

Zantuka edit

  • Zanyi takarar neman kujerar shugaban kasar Turkiya daga kurkuku na.
I Am Running for President in Turkey. From My Prison Cell. (June 20, 2018), Template:Wq/ha/W.