Tarihin Sayyida Khadija (
Nana Khadijah, matar manzon Allah wadda matan zamani za su yi koyi ... Wafatin Nana Khadijah Ummul Muminina Khadijah bint Khuwailid, matar Ma'aikin Allah (s.a.w) ta rasu ne a ranar 10 ga watan Ramadana shekara ta goma da aiko Ma'aikin Allah ,Annabi Muhammadu(s.a.w).