Wq/ha/Sarah Bakewell

< Wq | ha
Wq > ha > Sarah Bakewell

Sarah Bakewell (an haife ta a ranar 3 Afurelu a shekara ta 1963), marubuciyar labaran gaskiya ce. Tana rayuwa a yanzu a Landan..

Sarah Bakewell, 2010

Zantuka.

edit

Yadda ake rayuwa… (2010)

edit
  • A yanzu Montaigne zaku rayu ga kan shi amma ba don aiki ba.
    • Akan ajiye aikin Montaigne a shekaru 38, sh. 24.
  • Kamar yadda Seneca ya fada, rayuwa bata tsaya wa don ta fada maka cewa tana wuce wa. Wanda kawai zai sanya ka ka kiyaye wannan kawai kai ne.
    • shafi na 37.
  •  
    Sarah Bakewell
    Masanin falsafa Maurice Merleau-Ponty ya kira Montaigne da cewa shi marubuci ne wanda ke sanya “sani ta yi mamaki da kanta a cikin tushen wanzuwar bil-Adama.”
    • shafi na 37.