Wq/ha/Sara Bareilles

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Sara Bareilles

Sara Beth Bareilles (haihuwa Disemba 7, 1979), mawakiya ce-marubuciya waka, jarumar fim, marubuciya, kuma furodusa. Ta samo ambato da dama na lambar yabo ta Grammy.

Tuna cewa rayuwa
Ba don a watsar da ita bane
Zamu iya ko da yaushe farauto rana
~ "Farautar Rana"

Zantuka edit

Shaida a Kiyaye (2004) edit

  • Kyale ni
     Bar ni in kasance
     Ba na so in fadi a wani cikin wani ikon naka