Samira Ahmed (haihuwa 15 June 1968), marubuciyar littattafan tatsuniyoyi da kuma labaran gaske na matasa ce ‘yar Amurka, kuma mawakiya..
Zantuka
edit- Rubutu ga matasa kamar rubutu a cikin daular damammaki… Ina yawan fada cewa littattafan nobel na matasa sun kasance game da rufe kofofi ne, littattafan nobel na yara kuwa game da bude kofofi ne.
- Game da rubuta littattafan yara a cikin “INTERVIEWS: Samira Ahmed—Who gets to feel at home in America?” in Book Page (Apr 2019)