Sami Abu Shehadeh (Larabci: سامي ابو شحادة, Hebrew: סָאמִי אַבּוּ שְׁחַאדַה; an haife shi 19 Disemba 1975) balarabe ne dan siyasa dan Izra’ila. Ya kasance mamba na Knesset kuma shugaban Balad..
Zantuka
edit- Kariyar dalibanmu (labarawan Izra’ila) muhimmin abun bukata ne a gare mu dangane da abunda ke faruwa a yayin da suke fuskantar rashin tsaro da kariya a cikin Jami’oin Izra’ila da mazaunan makarantu.
- Sami Abu Shehadeh (2021) an dauko daga "Calls to protect Arab students in Israel universities" on Middle East Monitor, 18 May 2021.