Sabit Damulla Abdulbaki Sabit Damulla Abdulbaki (Sabit Damulla Abdulbaki) (1883 – June 1934), an haife shi a Kashgar, Xinjiang China. A tsakanin watan Nuwamba 12, 1933 da kuma Febrerun 6, 1934, ya rike matsayin Firayim Minista na Jamhurriyar Musulunci ta Turkiya na Gabashi Turkestan ko kuma Jamhurriyar, Uyghurstan (Uyghurstan Jumhuriyiti).
Zantuka
edit- Tungawa, fiye da mutanen Han, sune maƙiyan mutanenmu. A yau, mutanenmu sun samu ‘yanci daga tozarcin mutanen Han, amma hakan ya cigaba a karkashin Tungawa. Dole ne mu cigaba da jin tsoron Han amma kuma bazamu rika tsoron Tungawa ba a lokaci guda. Dalili shine dole ne mu kare kanmu daga Tungawa, dole ne muyi tsananin hamayya, ba zamu sakacin zama masu ɗa’a ba…
- Zhang, Xinjiang Fengbao Qishinian [Xinjiang in Tumult for Seventy Years], 3393-4.
THE ISLAMIC REPUBLIC OF EASTERN TURKESTAN AND THE FORMATION OF MODERN UYGHUR IDENTITY IN XINJIANG, by JOY R. LEE [1]