Roxane Gay (an haife ta October 15, 1974), marubuciya ce ‘yar Amurka, farfesa, edita, kuma mai tsokaci.
Zantuka
edit- Hakika, akasin, haka ne… A matsayi na na bakar mace, a matsayi na na ‘yar madugo, fayyacewa na da matukar amfani, saboda ba’a cika ganin ilimi mai fadi a adabi.
- Game da amfani da tsarin madugo a rubuce-rubucenta daga cikin in “Roxane Gay: ‘Public discourse rarely allows for nuance. And see where that’s gotten us’” in The Guardian (2018 Dec 27)