Wq/ha/Rosalynn Carter

< Wq | ha
Wq > ha > Rosalynn Carter

Eleanor Rosalynn Carter (née Smith) (Agusta 18, 1927 – Nuwamba 19, 2023)]], itace matar shugaban ƙasar Amurka – Jimmy Carter daga 1977 zuwa 1980. A matsayin ta na matar shugaban ƙasa, ta goyi bayan ra'ayoyin mijinta na siyasa da kuma na zamantakewa.

Watakila shekaru ɗari daga yanzu zamu iya cewa "Mu mutanen" da kuma sauran ɗaukacin mutanen wannan ƙasa mai albarka. Idan abunda muka ji a tsakanin mu daga matasan mu misalin sauyin dabiu ne, zamu iya kallon gaba a matsayin shaekaru na musamman ga mata.

Zantuka

edit
 
Shugaba yana jagorar mutane ne zuwa inda suke so su je. Shugaba na musamman yana jagorar mutane ne zuwa inda ba nan ne suke so lalla su je ba, amma kuma ya kamata su kasance.
  • Shugaba yana jagorar mutane ne zuwa inda suke so su je. Shugaba na musamman yana jagorar mutane ne zuwa inda ba nan ne suke so lalla su je ba, amma kuma ya kamata su kasance.
    • Kamar yadda aka ɗauko daga Successful Leadership: 8 Essential Principles You Must Know (2007) by Barine Kirimi, p. 165

Shafukan waje

edit