Rita Charon (an haife ta 1949) masanin magunguna ne dan Amurka mai digirin digirgir a fannin Adabin Turanci, wanda ya assasa kirkirar Narative Medicine.
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/9/98/Rita_Charon_and_Satendra_Singh.jpg/220px-Rita_Charon_and_Satendra_Singh.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/d/d1/James_McNeill_Whistler_-_Sea_and_Rain_-_Google_Art_Project.jpg/220px-James_McNeill_Whistler_-_Sea_and_Rain_-_Google_Art_Project.jpg)
Zantuka
edit- Na fara amfani da kalmar Narative Medicine wato Magani ta hanyar labari a [shekara ta] 2000, don nuni ga kiwon lafiya ta hanyar kwarewar labari—- ta hanyr ganowa, tsotsewa, rarrabawa, da kuma yadawa, da kuma jimami game da labaran ciwuka.