Wq/ha/Reuben Abel

< Wq | ha
Wq > ha > Reuben Abel

Reuben Abelmarubuci ne kuma edita na Humanistic Pragmatist. Abel ne ya rubuta littafin Man is the Measure. Anan ne ya lissafo mala’ikun falsafa da akan, batutuwa daban daban amma masu alaka da juna.

Reuben Abel a cikin mutane

Zantuka

edit
  • Falsafa,kamar tsofaffin sojoji, basu mutuwa, kawai suna bacewa ne.
    • Pragmatism and the Outlook of Modern Science (1966)