Rebecca Latimer Felton (June 10, 1835 – January 24, 1930) ta kasance, marubuciya ‘yar Amurka, ‘yar siyasa kuma mai fafutukar ‘yanci wacce ta zamo mace ta farko da ta, fara aiki a majalisar ƙasar Amurka.
Zantuka
edit- Mace a matsayin sanatan Amurka, har yanzu wani nau’i ne na ba’a ga shuwagannin jam’iyyun siyasan mu maza.. Amma an cinna wa hanyar, wuta! Titin ta zamo mara kyau - wataƙila da duwatsu - amma an gano bakin zaren. Tsari ne wanda aka bunkasa. A yayin da kuma ta kasance tafiya mai ban sha’awa, zai kasance har abada cigaba na siyasa - wanda ba zai taba goguwa ba.
- Nov. 7, 1922 Template:Wq/ha/Cite web.