Rasha Kelej (an haife ta 1972 a Egypt) tana sa digiri a fannin hada magunguna daga Jami’ar Alexandria, ta fara aiki a Ma’aikatar Hada Magunguna a 1994 inda daga bisani ta koma Kamafanin Merck a 1996. A yanzu ta kasance Sanatar Misra tun daga 2020 in zata rike matsayin na tsawon shekaru biyar.
Zantuka
edit- Buri na shine in bunkasa al’ummar ta matasa masu tsara kwalliya ‘yan Afurka da masu zane don a assasa kungiya wacce kudurin ta ya yi nisa daga kwalliya kawai ko zane. Amma don a kirkiri matsawar al’ada kuma ta zamo muryar mara murya a cikin al’ummomin su.