Wq/ha/Randa Abdel-Fattah

< Wq | ha
Wq > ha > Randa Abdel-Fattah

Randa Abdel-Fattah (haihuwa June 6, 1979), marubuci ne dan Austireliya Musulmi akan tarihin kakannin Falasdinawa da ‘yan kasar Masar.

Randa Abdel-Fattah

Zantuka

edit
  • Ga mace musulma, hijabi yana bata nutsuwar karfafawa. Wannan ra’ayi ne na kai don yin shiga na mutunci dangane da umurnin mahaliccin da bashi da jinsi; don sanya wa kai daraja, da kuma rungumar addini a fili, cikin ‘yancin kai da rashin tsoro.