Phoebe Cary (Satumba 4, 1824 – July 31, 1871), da ‘yar uwarta Alice Cary suna buga wakoki tare a 1849. Sunyi rayuwa a gidan gobar Clovernook a North College Hill, Ohio.
Zantuka
edit- Kuma duk da cewa aiki akwai wahala,
"Ka ajiye lebe na sama mai kauri."- Keep a stiff upper Lip, reported in Bartlett's Familiar Quotations, 10th ed. (1919).