Philip Hauge Abelson (Afrelu 27, 1913 – Agusta 1, 2004), ya kasance masanin physics dan Amurka, editan adabin kimiyya kuma marubucin kimiyya. Tare da shi aka gano element neptunium.
Zantuka
edit- Wani bangare daga cikin karfin kimiyya shine ya janyo ra’ayin mutane da dama wadanda ke son ilimi da kuma kirkirar ta (ilimin). Kamar yadda mutuncin kimiyya ke da amfani akwai dokokin wasan da ba’a rubuta su ba…
- The roots of scientific integrity, Editorial in Science (29 March 1963) 139: 1257 [DOI: 10.1126/science.139.3561.1257]