Wq/ha/Pearl S. Buck

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Pearl S. Buck

Pearl Sydenstricker Buck (an haifi Pearl Comfort Sydenstricker; Chinese: 赛珍珠; Pinyin: Sài Zhēnzhū; 26 June 1892 – 6 March 1973), wacce akafi sani da Pearl S. Buck, ta kasance marubuciya ce ‘yar Amurka. A shekara ta 1938 ta zamo mace ta farko da ta fara lashe lambar yabo ta rubutun adabi - Nobel Prize for Literature.

Yara basu san isasshen yadda zasu bi a sannu ba, saboda haka suke yin kokarin yin abunda ba zai yiwu ba, kuma su ci nasara, zamani bayan zamani.

Zantuka

edit
 
Ah toh, watakila sai mutum ya tsufa sosai ne kafin ya koya yadda zai ji dadi ba kuwa tsorata ba.


  • Ba za’a iya ajiye maace mai basira, mai izza, mai ilimi a tsakanin bango guda hudu ba - ko kuwa bango ne mai kwalliyar satin - mai kwalliyar lu’u lu’u ne - ba tare da sun gane da wuri ko gaba kadan ba cewa cikin kurkuku suke.
    • "America's Medieval Women," Harper's Magazine (August 1938)