Pauline Lee Hanson (an haife ta Mayu 27, 1954) sanata ce 'yar ƙasar Ostireliya kuma shugaban jam'iyyar Pauline Hanson's One Nation Party, jami'yya da ke da kishin 'yan kasa, da kuma iyakance bakin haure.
Zantuka
edit- Abunda na kasa ganewa shine saboda me zaku zo ku kawo mana canji a ƙasar mu irin wanda kuke zo daga? Kuma abinda kawai nike tambayan mutane shine su zo nan, ku mutunta kasar mu, ku mutanta dokokin mu, al'adun mu, da kuma yadda muke rayuwa. Ku zama 'yan Ostireliya, ku haɗu da mu, mu more wannan kyakkyawar kasar da duk wani abu da zata iya samar mana.
- Intabiyu akan Enough Rope (Satumba 20, 2004) [1]