Paula-Mae Weekes (an haife ta 23 Disemba 1958) ‘yar siyasar Kasar Trinidad ce wacce ta zamo Shugabar Kasar Trinidad da Tobago ta shida daga shekara ta 2018 zuwa 2023.
Zantuka
edit- Na bayyana matsayi na a matsayin ma’akaciyar gwamnati mai kan-kan da kai.
- Na jurewa matsanancin rashin iya aikin sashin al’umma.
- ‘Idan inaso in je Tobago, ba zan san tabbacin yaushe ne zan isa ba’.