Wq/ha/Pat Cadigan

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Pat Cadigan

Pat Cadigan (an haife ga Satumba 10, 1953) ta kasance marubuciyar tatsuniyar kimiyya ce haifaffar kasar Amurka, wanda ake alakanta aikinta da kungiyar cyberpunk.

Pat Cadigan, 2007

Zantuka

edit
  • Fasaha tana bani ƙyama. Kwakwalwa ta tana fadamun abunda nike bukata in sani. Sauran duk hayaniya ne.
    • shafi na 180.